Jump to content

User:Ridwan saleh yusuf

From Wikipedia, the free encyclopedia

Hankaka Shafi Tattaunawa ... ... ... ... Hankaka wani tsuntsu ne mai ɗan girma kamar shaho, wanda ke da farin ƙirji sauran jikinsa kuma baƙi. Shidai hamkaka baya rayuwa sai inda ke da dogayen bishiyoyi kamar manyan Marake da dogayen giginyu, haka yasa Hausawa ke masa kirari da "Hankaka mai gidan sama". YADDA HANKAKA YAKE YADUWA Asalin yadda hankaka yake yin karuwa shine, kamar kowanne Tsuntsu shima hankaka macen tana yin kwai ne kamar guda uku zuwa shida. Sannan kuma sai tayi kwanci daganan ta kyankyashe. Bahaushe yace "hankaka maida dan wani naka", wannan karin maganar wani hasashe ne na malam bahaushe dan yana ganin hankaka kandauki kwai na Kaza ko na Agwagwa ko gunya ko ma mai kyau ya tashi yayi sama dashi. To me yake dashi? shidai wannan kwan hankaka yana kaishi ne can kan shekar shi inda macen ke kwanci, daidai lokacin da zata kyankyashe ne kuma wannan kwan da namijin hankaka ya dauko shima kuma ya rube, shine zai zama abincin yan tsakin hankakin. kalar hankaka a kasar Ghana